SAAKK
SAAKK 125 C
ANOKHI tace Kuma Ina me tbbtr mk d ko gashin kan Mr shaurya NE y samu rauni Se k qarar d rywrk a gidan yari.
VINEET yace: y zanyi d rywt?
BB ydd zanyi dole saita hkn.
Nayi asarar kudi a gidan caca, gashi an soke aikin d Babli d tai mu samu kudi.
ANOKHI t katseta shi d cewa: kd k sake k zargi yyt akan hkn.
Kaji kunya wlh, duk abinda ze faru d kai be dace k nemi kudi t wnn hanyar b.
Vinnet yace: Anokhi, ki saurare Ni, akwai babban bashi a Kaina, Kashe ni Zasuyi idan ban biya b.
Anokhi tace: Koma dai menene zaka mutu Amma a hannun hukuma.
Zo k wuce mu tafi ko sai n kira mk Yan sanda?
Vineet(y marairaice yace): Ashe b yar uwa bace?... Ai kafin y qarasa Anokhi t katse shi d cewa: kai! ni b Yar uwarka bace!
Wuce mu tafi!
Vineet: Anokhi, ki saurare Ni... Dan Allah Anokhi.
Kawai saiya shammace t y hankadata t baya t fadi shi kuma y arce.
Nan dai t km Kiran bazan barka b, zan kira CBI.
Kuma.. kawai saita qame, lkcn t taga wt igiya d alamar Wdd aka daure shaurya CE a qasa kuma g jini a gefe.
Hasbunallahu wani'imal wakil πΒ
Matan gidan Sabherwal NE ke t sintiri a parlor Suna jiran dawowar mazajen gidan tare d shalelen gidan nasu shaurya.
Abin mmk kawai sai suka g Shigowar mazajen nasu, Amma b tare d dansu shaurya b.
Aunty DEVI ce t km fadin Sunan shaurya dukda bt ganshin a tare d su b, d tsammanin zt g Shigowar shi dg baya Amma shiru.
Anokhi CE t dauki wnn igiyar d aka daure shaurya t ringa rusar kukanta a wajen.
Ban San cewa hk kasha whl b, n tuba.
Ina Jin bb dadi nayi tinanin kayi fushi Dani, Amma banyi zaton kn cikin mawuyacin Hali hkn b.
K San cewa har ynz Ina sonka, PS.
Har ynz Ina sonka.
Aa bazan Dena b.
Kun sna dai kukan Anokhi t irin surutan d tk kmr tn ganinshi b sai n gy mk komai b muje gb kawai.
Aunty DEVI ce t kama bori akan wai meyasa Basu dawo Mt d danta b, TEJ y gy mt cewa danta ze dawo d yamma.
Ina Dana yake ?
Meyasa Dana be zo b?
Sunyi bt byn Amma Ina.... Taqi saurarensu masifance su kawai take su dukansu kmr su suka sace mt Dan, koda yake suma naga ai dansu ne Amma Gsky duk t fisu shaquwa dashi.
To anan C y qare sai Mun hadu a D ZW anjima INSHALLAH πΒ
Duk wnd suke son D din y iso gare su, Suyi sharing C din Nan a groups 20, snn Suyi screenshots su turamin t private.
SANARWA!
Ina tura films d series duk wnd suke son su ringa samun duk fina-finan d suke so, acikin sauqi akan lkc snn kuma akan farashi Mai RAHUSA βΒ
B tare d sunsha yawo ko wlh b, kawia sumin mgn t telegram ko Whatsapp a wnn number πΒ
09032116442.
Inai mk ftn alkhairi π€ thanks π πΒ
To get more... Visitπ
https://247yawatrends.com.ng.
What's Your Reaction?
Like
0
Dislike
0
Love
0
Funny
0
Angry
0
Sad
0
Wow
0