SAAKK 132 B
KADAN DAGA SAAKK 132 D👇👇👇
A tsorace t dago tn kallonshi cike d tsoro d mmk tana Zara idanu kmr wdd aka aikowa d saqon mtw 😳
Hannu t sanya t shafo kanta t Kalli abin d kyau domin TBBTRW.
Snn t sake maida hnklinta kanshi cike d miliyoyin tmbyy.
Shikam murmushi kawai yake t kwarararwa kmr wnd akaiwa albishir d gidan aljannah.
Snn y Bude Baki cike d confidence yace: dg ynz ke tawa ce har abada.
Mrs Anokhi Shaurya Sabherwal.
Domin Krnt complete episode din nan n SAAKK 132 D Ku Danna link din d zan ajjiye mk a comment section 👇 👇 👇Â
Wayenda suka Shiga beyi b, SU sake gwadawa, domin kuwa website dinmu baya d matsala saidai idan matsalar t network din inda kuke NE KO kuma Baku d enough Data, KO kuma wayar qarama ce.
Ina ftn kun gane 🤗Â
Snn akwai yan Amata Yan sharing ina alfahri daku kuma aci GB d min sharing, snn kuma Ku wani Ku kadai nake YIWA uziri kuma Ku kadai ne zan ringa tura mk posting din d nai a website t private message dinku(idan har kun Shiga website be Bude mk B)
Amma B ynz b seda safe👋
Bye 👋
What's Your Reaction?
Like
0
Dislike
0
Love
0
Funny
0
Angry
0
Sad
0
Wow
0