SAAKK

Mar 31, 2026 - 12:02
 0  7
SAAKK

SAAKK 124 C

Bayan Anokhi t gama dube-dubenta ciki d wajen bt g yyrt b, saita dawo daki aikam tn daukar wayarta tg saqo👇

Zanje lambu, zan dawo bd jimawa b, ban tashe ki bb sbd kina bacci me nauyi(yy Babli ce t aikowa Anokhi saqon)

Anokhi ajjiye wayar tai snn t miqe d maida hnklinta kan agogon Nan snn tace👇

Ina ftn dai b mijin yy ne y sace shi b.

Amma t yy zaki sace shi?

Kuma koda m y sace shi ai PS y sanshi!

Bari in kira shi in tmbyshi idan y sani ko be sani b.

Saita dauki wayata t kama Kiran PS. Amma har yzn dai wayar a Kashe tk.

Anokhi mmk ne y isheta tace: mys wayarsa tk a Kashe har ynz?

Iyalansa suncemin an same shi.

Kuma idan akwai wani dmw AI Ms kanchan t n Nan.

D t fadamin, Amma bt cemin komai b.

Ban sani b Gsky.

Bari in kira ACP Aahir.

Saita Danna number ACP shima bt shiga.

A bangaren Sabherwal house kuwa ACP Aahir suka nemo.

Bayani yk Ms cike d nutsuwa kuma yn kwantar Ms d hnkli.

snn ynai Ms gdy d suka kira shi akan lkc.

Mlma AASTHA tace: nice zan mk gdy d k amsa kira na.

Aunty DEVI ce ita m dai t Fara zayyana Ms bayani Nan dai y tsaya yn t saurarensu.

Yace ki kwantar d hnklinki Ranki y dade, Ina Nan Kuma zamu nemo shaurya Nan bd jimawa b.

Suka ce AI Basu kira b, yace Zasu kira.

Kuma idan suka kira dole ne mu tbbtr shaurya yn tare dasu, Kuma cikin qoshin lfy.

Suka bishi d to.

Aikam saiga kira y shigo bb dadewa.

Vineet dinku dai dy kira kudinshi y nema, yyn d suka sanar dashi cewa ai kudin Sun dade d zama ready 

Shine dai be kira b(y sa6a alqawari)

Nan dai vinnet yace: ti, shikenan zai sake kira d qarfe 2 zai fada Ms wajen d Zasu kai kudin.

Mr Shaan y nemi yai mgn d danshi a wnn lkcn m yyn d vineet y katse Kiran b tare d y tsaya ki t kanshi b.

Anan C y qare sai Mun hadu a D ZW anjima inshallah 🙏 

Duk Wanda Suke Son D din y iso qaresu, Suyi sharing C din Nan a groups 20, snn Suyi screenshots su turamin t private.

SANARWA!!!

Muna tura kowane film(series/movies, Mai fassara/marar fassara) snn Muna d group s mk tura kowanne film akan lokaci Kuma akan farashi Mai RAHUSA ⭐ 

Duk wnada suke son a ringa tura ms kowane film ko Kuma suna son Zasuyi register a group din d mk turawa sai Sumin mgn t telegram ko Whatsapp a wnn number 👇 

07082445512.

Inai mk ftn alkhairi 🤗🙏💯

What's Your Reaction?

Like Like 0
Dislike Dislike 0
Love Love 0
Funny Funny 0
Angry Angry 0
Sad Sad 0
Wow Wow 0